Uncategorized

Lillin baba: Kalli sabon bidiyon wakar “Ba zama” wanda mawaki yayi da Umar M.Shereef

Lilin baba tare da Umar M.Sherref

Mawaki Lilin baba ya saki bidiyon wakar shi "Ba zama"wanda yayi tare da Umar M.Shereef.

Mawaki mai tashe Lilin baba ya fitar da bidiyon wakar shi wanda yayi da mawaki mai tauraro Umar M.Shereef mai taken “Ba zama”.

Mawakin ya saki bididyon mai kayatarwa kuma mai dauke da darasi bayan watanni da fitar da sautinta.

Wakar tana dauke da darasi a kan yadda matasa zasu tashi tsayin daka wajen neman halaliyar su ba tare da yin zaman kashe wando.

Fancy ya bada umarnin bidiyo wanda aka shirya a arewacin Nijeriya.

Wakar tana daya daga cikin wakokin album dinsa mai taken “Sabon Labari” na mawakin wanda ke shugabantar kamfanin Northeast records.

Arewapro

My Name Is Ibrahim Ogah Oseyi, I am a Software Engineer and Seo expert. I want to help beginners who want to enter online industry to earn money through blogging & Freelancing I am a computer science engineer who takes blogging as a hobby. I like exploring things and sharing my experience with others.

Related Articles

Close
WhatsApp chat
%d bloggers like this:
Bitnami