Hausa NewsHausa Stuff

Ina Jin Kunyar Shiga Kano Yakin Niman Zabe Sabida Cin Hancin Ganduje – Buhari

Tsohon Sanata Bashir Garba Lado wanda yana daga cikin ‘yan kwamitin tallan takarar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kawo shawara a wani zama da suka yi cewa, me zai hana jihar Kano da Legas su zama waje na karshe da Shugaban Kasa zai ziyarta bisa la’akari da yawan Al’ummar su?
“Yaya kuma idan mutanen jihar Kano suka tambaye ni dalilin da ya sa Gwamnan su ya ke karbar cin hanci yana murmushi?” Buhari ya fada yayin amsa tambayar Lado.
“Maganar gaskiya ba ni da amsar wannan tambaya. Ba zan iya zuwa Kano yakin neman zabe ba, sai dai idan hakan ya zama dole”.
Buhari ya kammala bayar da amsa yayin da mahalarta taron suka dauki tafi gami da yaba masa.

Tags

Arewapro

My Name Is Ibrahim Ogah Oseyi, I am a Software Engineer and Seo expert. I want to help beginners who want to enter online industry to earn money through blogging & Freelancing I am a computer science engineer who takes blogging as a hobby. I like exploring things and sharing my experience with others.

Related Articles

Close
WhatsApp chat
%d bloggers like this:
Bitnami